Hello everybody welcome to my blog, this is Afri-tunes week 179 I still remain yours sincerely @apemmy. I will be doing an acapella cover of "Prayer" by Ministrel KI and I do hope that you enjoy the entry.
This song is a plead for help from God,alot of people seek help from men, and diverse sources, which are man made instead of Seeking help from God the creator of the universe and everything in it.
Every other gods that there is with time they will fade away,but there's one whose throne is forever his name is Jesus. There's nothing that God cannot do nothing at all. All we need to do is to ask, seek and he will show up for us.
Ya Yesu Ji Adu’a ta
Ga ni nan na zo gare ka..
Ya Yesu Ji Adu’a ta..
Ai Babu ko mai, da zai gagare ka..
Ya Yesu ga ni nan na Iso, so, so..,
Ga ni nan na zo gare ka…eeee’
Ya Yesu Ji Adu’a ta..
Babu ko mai, da zai gagare ka..
Ya Yesu Ji Adu’a ta
Ga ninan na zo gare ka;
Yesu oh, Ya Yesu na..
Ya Yesu Ji Adu’a^ ta
Babu ko mai, hey! da zai gagare ka
Ya Yesu ga ni nan na Iso,
gani nan na zo gare ka.,
Ya Yesu oh, Ya Yesu…
Ya Yesu Ji Adu’a^ ta
Babu ko mai, hey, hey! da zai gagare ka
Ya Yesu Ji Adu’a^ ta
Ga ninan na zo gare ka;
Ya Yesu oh, ya Yeeeh..
Ya Yesu Ji Adu’a ta..
Babu ko mai, da zai gagare ka..
Babu oh!, Babu, Babu, Babu..
Babu ko mai da zai gagare ka..2x
yeeeh! everybody, Oh give Him all the worship…
Oooooh, Hmmmm, Huuyeee, 2x
Ya Yesu Ji Adu’a ta
Ga ni nan na zo gare ka..
Ya Yesu Ji Adu’a ta..
Babu ko mai, zai gagare ka..
Ya Yesu gani nan na Iso..,
Ga ni nan na zo gare ka… aahoooaah’
Ya Yesu Ji Adu’a ta..
Babu ko mai, da zai gagare ka
Oooh! Babu, Babu, Babu..
Babu ko mai da zai gagare ka..
Eeeeh! Babu Babu Babu..
Babu ko mai da zai gagare ka..2x
Hallelujah!!!!
We give Him all the worship, Yes eeh! We glorify your name…
hiummm! heeeeeey! heeeyhmm!
Babu ko mai da zai gagare ka..2x
He heals the sick and raises the death yeeeah!
Babu ko mai da zai gagare ka..6x
▶️ 3Speak