Hello guys, this Hive Openmic week 268 and I am sharing a cover song of our Father by Mr442, it is an hausa language song I love so much and believe you will all enjoy, it feels so good to be here once again and with much joy I am wishing to reach you all in good health and stable condition.
This is a community set out for us to share love through our lovely sound, in this song I'm sharing the artist is actually talking in form of a prayer, of how he hopes music connects us all together, regardless of skin colour, languages and wherever we're coming from, which I think I am also applying it to my own dimension, I am also praying that this music which has brought us all together brings peace and unity between us, help us understand each other and also drive aways any form of separation, I'm grateful to you all for your time and I pray God grant us all our hearts desires Amen 🙏 ❤️
Our Father Lyrics
• Lyrics
...
Our Father
This type of music nawa (sic nawa)
So nike ya karɓu a ghana
Nida turawa duk mu gana
4 4 2
Ya ubangiji kazo ƙasa ka taimake mu
Munsha kansu sunata so su yaudaremu
Turawan nan da mun shige suka karɓemu
In mun shiga mun tsaya ilahu su tarbemu
Lokacima ya ƙure sha biyu (12) ne nan kawai
Anayin shi a nan kawai
A zabge ta fashe kawai
Sauti na ziga ta
Chaji na ziga ta
Ni bana taktaka
Tafaɗi kar a ɗagata
Gilli gilline
Ɓarauniyar mawaƙa
Ta wanke tabi lungu
A kama ayi sulhu
Wai yane yayane
Ko sunsha shatane
Wai yane yayane
442 shata
Our Father
This type of music nawa (sic nawa)
So nike ya karɓu a ghana
Nida turawa duk mu gana
In mun shiga mu kula alaka
Arewa tazo da dabara
Kamin muje mu chanza dabara
Mu chanza dabara
Yan duwa ne
Ashe sun dade
Suna yada na
442 da pama
Sakiyan dara rubutu
Da pafin chiki awanku
In na pada za'ah gamsu
Ni che kida da langu
Kowa na biya na
Shi dabaru
In har na che yakaru
Ina son in pasa taru
Ni ne sai ya paru
Ni ne sai na rikida
Nasan zan sha magana
Kuma na sha wahala
Ane kama dallar na
Gilli gilline
Ɓarauniyar mawaƙa
Ta wanke tabi lungu
A kama ayi sulhu
Wai yane yayane
Ko sunsha shatane
Wai yane yayane
442 shata
Our Father
This type of music nawa (sic nawa)
So nike ya karɓu a ghana
Nida turawa duk mu gana
In mun shiga mu kula alaka
Arewa tazo da dabara
Kamin muje mu chanza dabara
Mu chanza dabara
Our Father
This type of music nawa (sic nawa)
So nike ya karɓu a ghana
Nida turawa duk mu gana
▶️ 3Speak